ha_tn/pro/18/09.md

971 B

wanda ya yi sanyi cikin aikinsa ɗan'uwa ne da wanda ke lalatarwa sosai

Wannan yana magana ne game da wanda sanyi cikin aikinsa yayi kama da wanda yake halakarwa kamar dai alaƙar su ce. AT: "yana da kusanci da" ko "yana da kamanceceniya da" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Sunan Yahweh ƙaƙƙarfar hasumiya ne

Wannan yana magana ne game da Yahweh yana kiyaye mutanensa kamar dai hasumiya ce mai ƙarfi da za su iya fakewa a ciki. AT: "Yahweh yana kiyayewa kamar hasumiya mai ƙarfi" ko "Yahweh yana kiyaye mutanensa kamar hasumiya mai ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

adalan mutum yakan ruga cikinsa ya kuma tsira

Wannan yana magana ne game da mutanen da ke neman aminci daga Yahweh da Yahweh yana kiyaye su kamar dai hasumiya ce mai ƙarfi da suka ruga ciki don aminci. AT: "ku gudu zuwa gare shi kuma suna cikin aminci" ko "ku neme shi kuma suna cikin aminci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)