ha_tn/pro/18/05.md

505 B

Ba dai-dai ba ne ... ga mutum mai adalci

Wadannan kalmomin za a iya rubuta su cikin kyakkyawar siga. AT: "Yana da kyau a bi da mugaye kamar yadda ya cancanta, kuma a yi adalci ga mutumin kirki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

bakinsa kuma na gayyatar dũka

Wannan yana magana ne akan wawa yana fadin abubuwan da suke sa mutane su so su doke shi kamar yana kiran su ne su doke shi. AT: "bakinsa yana sa mutane su so su doke shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)