ha_tn/pro/18/03.md

872 B

reni yakan zo tare da shi - tare da kunya da ƙasƙanci

A nan ana maganar "raini," "kunya," da "zargi" kamar dai su mutane ne da ke tare da mugu. Zai yiwu ma'anonin su ne 1) mutane suna raina mugaye kuma suna sa shi jin kunya da zargi. AT: "mutane suna jin wulakanta shi tare da kunya da zargi" ko kuma 2) mugu ya nuna raini ga wasu kuma ya sa su jin kunya da zargi. AT: "yana nuna raini ga wasu mutane kuma yana sa su jin kunya da zargi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Maganganun bakin mutum ruwaye ne masu zurfi; maɓulɓular hikima rafi ne mai gudãna

Wadannan layin biyu suna nuna cewa mutumin da ke layin farko mutum ne mai hikima. AT: "Maganar bakin mai hikima ruwa ne mai zurfin gaske; ... maɓuɓɓugar hikima rafi ne mai gudana" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])