ha_tn/pro/18/01.md

552 B

jayayya da dukkan hukunci mai kyau

Wannan yana magana ne game da mutumin da yake rashin jituwa da hukunci mai kyau kamar dai "ingantaccen hukunci" mutum ne da yayi yaƙi da shi. AT: "bai yarda da duk hukuncin da ya dace ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Wawa bai da mu da ya fahimta ba

"Wawa bai damu da fahimta ba, sai dai kawai" Wannan yana nufin wawa yayi la'akari da "fahimtar" akasin jin daɗi. AT: "Wawa yana kyamar fahimta kuma yana samun farin ciki ne kawai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)