ha_tn/pro/16/33.md

358 B

Akan jefa ƙuri'a a cikin cinya

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Mutum ya jefa kuri'a a cinyarsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yanke shawara daga wurin Yahweh ne

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) Yahweh ne ya yanke shawarar yadda kuri'a za ta fadi ko 2) ba kuri'a ba ce, amma Yahweh ne yake ƙaddara abin da zai faru.