ha_tn/pro/16/31.md

546 B

Furfura kambin daraja ce

Marubucin yayi maganar furfura kamar tana da kambi. "Furfura" magana ne na tsufa. AT: "Mutumin da ya daɗe da samun furfura kamar wanda ya sa kambi mai daraja a kansa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

wanda ke mulkin ruhunsa

Marubucin yayi magana ne game da mutum yana iya kame fushinsa da motsin ransa kamar yana mulkin ruhunsa kamar yadda sarki yake mulkin jama'arsa. AT: "wanda ya kame fushinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)