ha_tn/pro/16/29.md

538 B

Mutum mai ta'addanci na yin ƙarya ga maƙwabcinsa

An nuna cewa wannan mutumin yana yiwa maƙwabcin sa ƙarya don ya sa maƙwabcin ya kasance tare da shi cikin ayyukan tashin hankali. AT: "Mutum mai yawan tashin hankali ya yaudari maƙwabcinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ya kuma gangara dashi ga tafarki da ba dai-dai ba

Marubucin yayi maganar ayyukan mutum kamar dai hanya ce da mutum yake tafiya akanta. AT: "sa shi ya aikata abubuwan da ba su da kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)