ha_tn/pro/16/27.md

609 B

Mutum marar amfani na haƙo da damuwa

Marubucin yana magana ne game da mutumin da yake ƙoƙarin neman hanyoyin cutar da wasu mutane kamar dai wannan mutumin yana haƙa ƙasa don neman wani abu da aka binne. AT: "Mutum marar amfani yana neman ɓarna kamar yana haƙa wani abu a ƙasa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

maganarsa kuma na kama da wuta mai ƙuna

Marubucin ya kwatanta yadda maganar wannan mutumin take cutar da wasu da yadda wuta take kona abubuwa. AT: "yana cutar mutane da kalamansa, kamar wuta tana cin abinda ta taba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)