ha_tn/pro/16/25.md

547 B

Marmarin ma'aikaci na yi masa aiki

Marubucin yayi magana game da sha'awar kamar dai mutum ne mai aiki a madadin ma'aikata. Wannan yana nufin cewa mutumin da yake yin kwadago shine sha'awar sa ta ci. AT: "Ma'aikacin na aiki ne don biyan bukatar sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

yunwarsa na tura shi gaba

Marubucin yayi magana akan "yunwa" kamar dai mutum ne wanda ya kwadaitar da lebura ya ci gaba da aiki. AT: "ya ci gaba da aiki saboda yana jin yunwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)