ha_tn/pro/16/23.md

499 B

na bada basira ga bakinsa

Anan kalmar "baki" na nuna ta magana. AT: "yana sa maganarsa ta zama mai hikima" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

abin daɗi ga rai

Mai yiwuwa ma'anar kalmar "kurwa" ita ce 1) tana wakiltar sha'awar mutum da jin daɗinsa. AT: "mai daɗin daɗi don faranta wa mutum rai" ko 2) yana iya nufin "maƙogwaro" kuma yana da kyan gani ga harshen mutum da ikon ɗanɗano. AT: "mai daɗin ɗanɗanar mutum" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)