ha_tn/pro/16/21.md

398 B

Mai hikima cikin zuciya

Anan zuciya tana wakiltar tunani. AT: "Wanda yake da hikima" ko "Wanda yake da hikima a cikin tunaninsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zaƙin maganarsa

Marubucin yayi maganar alheri ko magana mai daɗi kamar dai wani abu ne mai ɗanɗano mai daɗi. AT: "kyakkyawar magana" ko "magana mai daɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)