ha_tn/pro/16/17.md

429 B

Babbar hanyar adalan mutane

Marubucin yana magana ne game da salon rayuwar mutanen kirki kamar dai hanya ce ingantacciya, babu cikas. AT: "Hanya madaidaiciya wacce adalai ke rayuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

na kauce wa mugunta

Marubucin yayi maganar kaucewa ko daina aikata mugunta kamar yana nisantar mugunta. AT: "yana hana su aikata mugunta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)