ha_tn/pro/16/15.md

544 B

A cikin fara'ar sarki rai ne

Marubucin yayi magana game da nuna farin ciki a fuskar sarki kamar fuskarsa tana annuri. AT: "Lokacin da sarki ya kasance da fara'a, mutane suna rayuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tagomashinsa na kama da hadari mai kawo ruwan sama a lokacin bazara

Marubucin ya kwatanta sarki yana nuna fifiko ga wani tare da gajimare wanda ke kawo ruwan sama don sa albarkatu su yi girma. Dukansu sunyi alƙawarin albarkatu ga waɗanda suka karbe su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)