ha_tn/pro/16/13.md

259 B

Fushin sarki saƙon mutuwa ne

Marubucin yayi magana game da sarki mai fushi wanda ya sa wani ya mutu kamar fushin sarki manzo ne wanda ya aiko don ya kashe wani. AT: "Sarki mai fushi zai iya kashe mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)