ha_tn/pro/16/11.md

799 B

Ma'aunai na gaskiya na zuwa ne daga Yahweh

Yahweh yana buƙatar adalci da gaskiya yayin kasuwanci. Mutane marasa gaskiya suna amfani da nauyi mai nauyi ko nauyi a cikin ma'auninsu don samun ƙarin lokacin saye ko sayarwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sa'ad da sarakuna suka yi mugayen abubuwa, wannan abin ƙi ne

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "wannan wani abu ne da mutane suka raina" ko "wannan wani abu ne da Yahweh ya ƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

gama kursiyi na kafuwa ne ta wurin yin abin da ke dai-dai

Anan kalmar "kursiyi" tana wakiltar mulkin sarki. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "don sarki ya kafa mulkinsa ta hanyar yin abin da yake dai-dai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)