ha_tn/pro/16/09.md

404 B

Ƙudurori masu zurfi na a leɓunan sarki

A nan kalmar "lebe" magana ne ga abin da sarki ya ce. AT: "Abin da sarki ya ce shawara ce mai hankali" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kada bakinsa ya munafunci adalci

Kalmar "bakin" tana wakiltar sarki da kansa. AT: "bai kamata yayi magana da yaudara ba yayin da yake yanke hukunci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)