ha_tn/pro/16/05.md

619 B

na ƙin kowanne mutum mai zuciya mai fahariya

Anan kalmar "zuciya" tana wakiltar mutum. AT: "duk mai girman kai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Ɗa amintaccen alƙawari da gaskatawa akan gafarta zunubi

Sunayen "aminci" da "amana" za'a iya bayyana su da "aminci" da "amintacce." Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) AT: "Saboda Yahweh mai aminci ne ga alƙawarinsa kuma amintacce ne yana gafarta zunuban mutane" ko 2) AT: "Yahweh zai gafarta zunuban waɗanda suka yi aminci ga alkawarin kuma amintattu" (Duba : rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)