432 B
432 B
Tsoron Yahweh maɓulɓula ne na rai
"Maɓuɓɓugar ruwa" maɓuɓɓugar ruwa ce mai kyau kuma tana wakiltar tushen rai.AT: "tushen rayuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
daga tarkunan mutuwa
"Tarko" wani irin tarko ne da ake amfani dashi don farautar dabbobi kuma yana wakiltar wani abu mai wayo da haɗari wanda zai kashe. AT: "daga tarkon da zai kashe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)