ha_tn/pro/14/19.md

443 B

a ƙofofin masu adalci

Kalmar "ƙofofi" tana wakiltar ƙofar saduwa da wata. Wannan yana nufin cewa mugaye zasu jira mutumin kirki kuma suyi roƙo don shiga gabansa. AT: "don saduwa da mutumin kirki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Matalauci har abokan hurɗansa ƙinsa suke

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Kowa ya ƙi talaka ko da maƙwabtansa ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)