359 B
359 B
Mai saurin fushi
"yayi fushi da sauri"
Marasa wayo sukan gãji wauta
Anan "gado" yana wakiltar samun abu na dindindin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
a na masu kambi da ilimi
Anan ana magana da ilimi kamar yana da ado mai kyau wanda ake sawa a kai, kamar rawani da lu'ulu'u. AT: "sanya ilimi azaman rawani" (Duba: fig_metaphor)