241 B
241 B
Akwai hanya wadda take dai-dai ga ganin mutum
Kalmar "hanya" tana wakiltar yanayin rayuwar da mutum yake bi. AT: "Mutane suna tunanin cewa hanyar da suke rayuwa ita ce hanya adaidaiciya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)