271 B
271 B
mai shaidar zur ƙarairayi ya ke furtawa
Wannan karin magana yana amfani da "numfashi" don magana akan karya koyaushe. AT: "karya kullum" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
wanda ya ke da fahimta
"wanda yake da hikima" ko "mutumin da yake da hankali"