ha_tn/pro/13/25.md

259 B

har sai ya ƙosadda marmarinsa

"ya gamsar da kansa" ko "yana cika burinsa"

cikin mugu koyaushe yunwa ya ke ji

Anan "ciki" yana wakiltar sha'awar mutum. AT: "azzalumin mutum koyaushe yana neman ƙarin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)