ha_tn/pro/13/23.md

454 B

Gonar talaka da ba'a nomawa akwai abinci da yawa

"Filin da ba a shirya shi don noman abinci ba" ko "Filin fanko ba shiri don dasawa"

rashin adalci yakan kawar da shi

"Shafe" yana wakiltar cire abu gaba ɗaya. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "amma rashin adalci yana ƙwace abincin" ko "amma mutane marasa adalci suna karɓar abincin" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])