ha_tn/pro/13/21.md

601 B

Bala'i na bin masu zunubi

An ba da "Bala'i" halaye na mutane kamar ikon gudu. AT: "Masu zunubi suna da matsala duk inda suka tafi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

adalan mutane za a saka masu da abu mai kyau

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah yana saka wa mutanen kirki da alheri" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a kan ajiye dukiyar mai zunubi domin adalin mutum

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "wanda ya yi dai-dai zai karɓi dukiyar da mai zunubi ya tara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)