ha_tn/pro/13/17.md

258 B

akan faɗa cikin damuwa

"ba abin dogaro bane" ko "yayi mummunan abu"

wanda ya koya ta wurin gyara

Cikakken sunan "gyara" ana iya bayyana shi azaman aiki. AT: "ya koya yayin da wani ya gyara shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)