ha_tn/pro/13/13.md

522 B

mai mutunta doka za a sãka masa

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "za su saka wa wanda ya girmama umarni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

maɓulɓular rai ce

Maɓuɓɓugar ruwa kyakkyawa ce tushen ruwa kuma a nan tana wakiltar tushen rai. AT: "tushen rayuwa mai falala" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tarkunan mutuwa

Anan "tarko" suna wakiltar haɗarin da zasu kashe. AT: "tarkunan da ke haifar da mutuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)