ha_tn/pro/13/09.md

804 B

Hasken adalan mutane yakan yi murna

Anan haske yana wakiltar rayuwar mai adalci ko ɗabi'a mai kyau, murna kuwa tana nuna farin ciki ga mutane. AT: "Rayuwar mutumin kirki kamar haske ne wanda yake farantawa mutane rai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

fitilar miyagun mutane za a ɓice ta

Anan fitilar tana wakiltar rayuwa ko halayen mugaye, kuma “a kashe” wani karin magana ne wanda ke nufin an dakatar da wuta. Fitilar da take kashewa tana wakiltar mutum ne zai mutu ko kuma rayuwar mutumin ba ta da wani farin ciki. AT: "rayuwar mugaye kamar fitila ce wacce za'a dakatar da wutarta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Girmankai husuma kaɗai ya ke kawowa

"Girman kai koyaushe yana haifar da rikici"