ha_tn/pro/13/07.md

366 B

Akwai wani mai azurta kansa

"wa ya maida kansa mai arziki"

amma matalauci baya jin razanarwa

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) babu wanda zai yi barazanar sata daga gare shi saboda ba shi da wani abin da kowa zai so ya sata ko 2) ba zai saurara ba yayin da mutane suka yi masa gyara domin ba shi da abin da zai rasa idan sun hukunta shi. AT: "baya jin tsawatarwa"