ha_tn/pro/13/01.md

650 B
Raw Permalink Blame History

Ɗa mai hikima yakan saurari koyarwar

Anan "ji" yana wakiltar sauraro domin yinshi. AT: "Ɗa mai hikima yana biyayya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

shaƙiyi ba zai saurari tsautawa ba

Anan "saurara" yana wakiltar bada hankali domin aikata shi. AT: "ba zai koya daga tsautawa ba" ko "ba zai yi biyayya ba, duk da tsautawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Mutum zai ci moriyar abubuwa masu kyau ta wurin amfanin bakinsa

Anan “yayan itace” suna wakiltar abin da mutum ya faɗa. AT: "Daga kalmomin bakinsa" ko "Daga abin da yake faɗa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)