ha_tn/pro/11/25.md

492 B

mutumin da yaƙi sayar da hatsi

Wannan yana bayanin mutumin da yake tara dukiyar sa maimakon taimakawa masu bukata.

kyaututtuka masu kyau sukan zama kambi akan mutumin daya sayar da nasa

"Kambi" yana wakiltar lada ne ko lambar yabo ga mutumin da yake son sayar da hatsi. AT: "ana ba da kyaututtuka masu kyau a matsayin rawanin girmamawa ga wanda ya sayar da shi" ko "mutumin da ya sayar da ita ana girmama shi da albarkatu masu yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)