272 B
272 B
Akwai mai warwatsawa
Wannan kwatanci ne ga mutumin da ya zama mai wadata ta hanyar karimci. AT: "Wasu mutane suna ba da kyauta ga wasu kuma duk da haka sun zama mawadata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
zai samu ma da yawa
"zai sami riba har ma"