ha_tn/pro/11/21.md

429 B

ba zai tafi ba tare da hukunci ba

Wannan jumlar tana amfani da mara kyau don ƙarfafa ra'ayi mai kyau. AT: "tabbas za a hukunta shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

Kome kyaun mace idan bata da tunani tana kama da zoben zinariya a hancin alade

Kyakkyawar mace ba tare da hankali ba ana kwatanta ta da zoben zinare mara amfani da mara kyau a hancin alade. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)