ha_tn/pro/11/19.md

261 B

wanda ke bin mugunta

"bi mugunta" ko "neman yin mugunta"

yana ƙin waɗanda tunaninsu mugaye ne

"Zuciya" tana wakiltar yadda mutum yake ji, halaye da kuma motsa shi. AT: "waɗanda ke da mummunan tunani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)