ha_tn/pro/11/17.md

343 B

wanda ya shuka abin da ke dai-dai

Yin "shuka" yana wakiltar yadawa don samun karin. AT: "yana shimfida abin da yake da-idai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yakan girbi sakamakon gaskiya

Don "girbe" yana wakiltar samun ko tarawa a cikin" AT: "tabbas za a sami lada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)