ha_tn/pro/11/07.md

285 B

kan ƙarfinsa takan ɓace

"amincewar da yake da ita a nasa karfin"

Akan kiyaye adalin mutum daga wahala

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah yana nisantar da matsala daga wanda ya aikata abin da yake dai-dai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)