ha_tn/pro/11/03.md

406 B

mayaudara

AT: "mutane mayaudara" ko "waɗanda suke mayaudara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

Dukiya ba komai ba ce a ranar hukunci

"Ranar fushi" tana wakiltar takamaiman abin da ya faru, kamar "ranar Yahweh" ko "ranar shari'a" ko "kwanaki na ƙarshe." AT: "Dukiyar mutum ba za ta amfani shi ba idan Allah ya zo ya yi hukunci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)