ha_tn/pro/11/01.md

452 B

Yahweh yana ƙin ma'aunai da ba na gaskiya ba

"Sikeli ko Ma'auni" yana wakiltar aunawa dai-dai gwargwado a tattaunawar. AT: "Allah yana ƙin ma'aunin yaudara" ko "Allah yana ƙin sa yayin da mutane suke yaudara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yana murna da madaidaicin nauyi

"Matsakaicin nauyi" yana wakiltar daidaito a tattaunawar. AT: "amma yana jin daɗin gaskiya" ko "amma yana farin ciki idan mutane suka faɗi gaskiya"