ha_tn/pro/10/31.md

443 B

za a sare harshe mai gatse

"Harshe" yana wakiltar abin da mutum ya faɗa. AT: "Allah zai rufe bakin mutanen da ke faɗar ƙarya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Leɓunan mutum mai adalci sun san karɓaɓɓiyar magana

"Lebe" yana wakiltar abin da mutum ya faɗa. AT: "mutumin kirki ya san yadda ake magana da yarda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)