ha_tn/pro/10/26.md

317 B

Kamar abu mai tsami a hakori koma kamar hayaƙi a idanu, haka ma malalaci ya ke ga waɗanda suka aike shi

"Mai tsami" da "hayaki" suna wakiltar abubuwan da ke cutar haƙoran mutum da idanunsa. AT: "Aika malalaci don cim ma wani aiki abin haushi ne kuma mara daɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)