316 B
316 B
Harshen mutum mai adalci
"Harshe" yana wakiltar abin da mutum ya faɗa. AT: "Duk abin da mai adalci ya faɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
azurfa ne tsantsa
"Azurfa" tana wakiltar maganganu masu mahimmanci. AT: "yana da matukar daraja" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)