ha_tn/pro/10/18.md

246 B

yana da leɓunan ƙarya

"Lebe" yana wakiltar abin da mutum ya faɗa. AT: "yana faɗar ƙarairayi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ba a rasa zunubi

"akwai zunubi da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)