ha_tn/pro/10/16.md

304 B

Akwai tafarkin rai domin wanda ya ke bin tarbiya

"Mutumin da ya yi biyayya da hikima zai sami tsawon rai da farin ciki"

amma wanda ya ƙi kwaɓa ya bijire ne

"amma wanda bai yi biyayya da umarni mai hikima ba ba zai sami rayuwa mai kyau ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)