615 B
615 B
Mai ƙibce da ido yana kawo baƙinciki
"Karkatar da ido" na wakiltar alama ce ta sirri don zaluntar wani. AT: "Wanda ya yi sigina da ishara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Bakin mutum mai adalci maɓuɓɓugar ruwan rai ne
A nan “baki” yana wakiltar abin da mutane suke faɗi. AT: "Jawabin mutumin kirki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
maɓuɓɓugar ruwan rai ne
Ana magana da maganar wannan mutum kamar tana kiyaye dabbobi masu rai ko mutane, kamar yadda maɓuɓɓugar ruwa ke yi a cikin sandararriyar ƙasa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)