ha_tn/pro/10/06.md

353 B

suna kan mutum mai adalci

“kan” yana wakiltar dukan mutumin. AT: "an ba su" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

bakin mugu yana cike da ta'addanci

“bakin” yana wakiltar abin da mutum yake faɗi. AT: "kalmomin da miyagu ke faɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)