317 B
317 B
Hannun da ke da ƙiyuwa
Hannu" yana wakiltar ƙarfi da iyawar mutum. AT: "Mutumin da ba ya son yin aiki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
hannun ma'aikacin mutum
"Hannu" yana wakiltar ƙarfi da iyawar mutum. AT: "mutumin da ke aiki tuƙuru" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)