ha_tn/pro/10/01.md

471 B

Misalai na Suleman

Bayan gabatarwar Misalai Sura na 1-9, Sura na 10 ya fara tattara karin magana; gajerun maganganu wadanda ke koyar da hikima.

Yahweh ba ya barin ran mutum mai adalci ya yunwata

Anan “kurwa” na nufin mutum. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: "Yahweh yana tabbatar waɗanda suka yi abin da ke dai-dai suna da abincin da za su ci" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]])