ha_tn/pro/09/16.md

401 B

Ruwan da aka sata ya fi daɗi, kuma abincin sirri yana da daɗi

Mace marar hankali tana maganar jin daɗin ruwan da aka sata da kuma burodi na sirri don gaya wa maza cewa idan sun kwana da ita, za su ji daɗi. Ana iya bayyana wannan a fili cikin kamance. AT: "Kuna iya jin daɗina kamar yadda kuke jin daɗin ruwan da kuka sata ko burodi a ɓoye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)