ha_tn/pro/09/10.md

641 B

Tsoron Yahweh

Duba yadda kuka fassara wannan jumlar a cikin Misalai 1: 7.

a wurina za a tsawanta kwanakinka

Ana iya sanya wannan cikin tsari mai aiki. AT: "Zan ninka muku kwanakinku" ko "Zan sa ku daɗe da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

shekarun rayuwa za a ƙara maka su

Hikima tana magana ne game da rayuwar shekaru kamar dai abubuwa ne na zahiri. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Zan kara muku shekaru na rayuwa" ko "Zan kara shekaru a rayuwarku" ko "Zan ba ku damar yin tsawon rai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])