437 B
437 B
Duk wanda ya hori mai reni za a zage shi, kuma duk wanda ya kwaɓi mugun mutum
Wadannan kalmomin guda biyu suna faɗin abu ɗaya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
Ka bada hikima ga mutum mai hikima, zai ƙara hikima sosai. Ka koya wa adalin mutum, zai ƙaru cikin koyonsa
Waɗannan dokokin guda biyu suna wakiltar bayanan sharaɗi ne. AT: "Idan ka ba wayayye, to ... in dai za ka koyar da mutumin kirki, shi"